Amalie of Baden | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Karlsruhe, 26 ga Janairu, 1795 |
Mutuwa | Karlsruhe, 14 Satumba 1869 |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Karl Friedrich I, Grand Duke of Baden |
Mahaifiya | Louise Caroline of Hochberg |
Abokiyar zama | Karl Egon II von Fürstenberg (en) |
Yara | |
Ahali | Leopold, Grand Duke of Baden (en) , Prince Wilhelm of Baden (en) , Prince Maximilian of Baden (en) , Louis I, Grand Duke of Baden (en) , Prince Karl Ludwig, Hereditary Prince of Baden (en) da Friedrich of Baden (en) |
Yare | House of Zähringen (en) |
Sana'a | |
Sana'a | aristocrat (en) |
Amalie, Gimbiya Fürstenberg (Amalie Christina Caroline; née Baroness Amalie na Hochberg, tsohuwar Countess Amalie na Hochberg da Princess Amalie na Baden ; 26 ga watan Janairu 1795 - 14 ga watan Satumba 1869), ta kasan ce kuma ita ce matar Charles Egon II, Yariman Fürstenberg .